MANUFAR ILMANTARWA
“manufar ilmantarwa ba shi ne mutum ya yi makaranta ba, ya kammala makarantar ya kama aiki. Al’amarin ya wuce haka nan. Ana son a samu kammalallen mutum ne a nan gaba. Kamilin mutum. Mu a wurinmu manufar ilmantarwa shi ne; a fitar da kamilin mutum wanda ya san matsayinsa a matsayinsa na mutum da kuma abin da ya rataya a kansa da hakkokin kansa a kansa, da hakkokin Ubangijinsa a kansa, da hakkokin sauran halitta a kansa, Kamilin mutum ke nan!”
-Shaikh Ibraheem Zakzaky daga littafin Zantuttuka 40 Daga Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky.

Comments
Post a Comment